Author: Baraka Bashir

Gwamnatin Kaduna za ta daukaka kara kan hukuncin El Zazzaki

Gwamnatin jihar Kaduna ta kudiri aniyar daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake jihar ta yanke na barin shugaban mabiya darikar shi’a Ibrahim El-zazzaki da mai dakin sa Zeenatu zuwa kasar India don neman magani.   Wanda ya shigar d akarar Mr Dari Bayero ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Kaduna, […]

Hukumomi kasar Saudiyya sun bijiro da hanyoyin jifan shaidan

Hukumomin kasar Saudiyya sun bijiro da wani sabon tsari na amfani da na’ura yayin jifan shaidan a garin Muna a ranar Arfa, da nufin tabbatar da kiyaye cunkoso a aikin hajjin bana. Wakilin hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON Tanko Aliyu ne ya shaidawa manema labarai hakan jiya lahadi a garin Muna yayin duba yadda […]

NAHCON: mutane 5 sun rasa rayukansu a aikin hajjin bana

Hukumar dake kula da aikin hajjin ta kasa NAHCON Ta tabbatar da mutuwar ‘yan Najeriya 5 a kasa mai tsarki a yayin aikin hajjin bana   Shugaban ayarin likitoci a kasa mai tsariki Dr, Ibrahim Kana ne ya bayyana hakan cikin sanarwar da ya fitar a birnin Madina cewar hukumar aikin hajji ta kasa ta […]

Gwamnan Jihar Borno ya kai ziyara asibitin kwararru na Umaru Shehu

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ba zata da safiyar jiya Talata a asibitin kwararru na Umaru Shehu dake birnin Maiduguri.   Babagana Zulum wanda ya bayyana takaicin sa ganin yadda babu wani likita koda guda daya dake bakin aikin sa a cikin asibitin a yayin zaiyarar ba zatar, sai dai ma’aikatan […]

Ana cigaba da tantance ministoci a majalisar dattawa

Majalisar dattawa za ta ci gaba da gudanar da aikin tantance ministoci da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya turo da sunayensu a yau Litinin.   A makon jiya ne dai majalisar ta dattawa ta fara gudanar aikin tantance ministocin.   Rahotanni sun ce, ya zuwa yanzu, majalisar ta kuma tantance ministoci guda talatin da daya, […]