Author: Auwal Hassan Fagge

AN KARRAMA DAN WASAN KWALLON KWANDO NA KUNGIYAR KANO PILLARS

An karrama dan wasan kwallon Kwando na kungiyar kano Pillars Abdul Yahaya a matsayin dan wasa mafi hazaka a gasar kwallon Kwando ta    savannah conference. Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon Kwandon ta Kano Pillars ya sami nasarar lashe kambin dan wasa mafi hazaka a karo uku kenan inda ya sami damar shigar da kungiyar […]

TSOHON MAI HORAS DA KUNGIYAR KWALLON KAFA TA SUPER EAGLES YA CE SANYA AHMED MUSA DA MIKEL OBI DA VICTOR MOSES CIKIN ‘YAN WASAN DA ZASU FAFATA DA KAMARU ZAI TAIMAKAWA KUNGIYAR

A yayinda Najeriya ke shirye-shiryen barje gumi da kasar Kamaru a wasan share fagen shiga cin kofin duniya, tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Adegboye Onigbinde ya bayyana cewa sanya Ahmed Musa da Mikel Obi da kuma Victor Moses cikin ‘yan wasan da zasu fafata da kamaru zai taimakawa kungiyar […]