Category Archives: Trending

APC: ta zargi kwamishinan yan sandan kano da hada baki da jamiyyar PDP domin murda zaben gwamna

AD INJECTION TEST ADVERT 728×90 Ad Injection www.advancedhtml.co.uk Jam’iyyar APC ta zargi kwamishinan yan sandan jihar Kano Muhammad Wakili da hada baki da jam’iyyar PDP wajen ganin an murda zaben Gwamnan a jihar nan. Jami’in yadda labaran jam’iyyar ta APC na kasa Malam Lanre Issa Onilu ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da…

Read more

kungiyar ta NLC ta bukaci hukumar INEC ta tabbatar da an gudanar da sahihin zabe a jihohi 6 da ba’a kammala ba

Kungiyar ma’aikatan kwadago ta kasa NLC ta bukaci hukumar zabe ta kasa INEC  da ta tabbatar da an gudanar da sahihin zabe a jihohi shida da ba’a kammala zaben su ba a sassan kasar nan. Haka kuma kungiyar ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sake duba rahoton da kwamitin mai shari’a Muhmmadu Uwais…

Read more

Shelkwatar rundunar ‘yan sanda ta kasa ta musantar zargi canza CP wakili

Shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta kasa musanta  rade-raden da ake yadawa kan  sauyawa kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano Mohammad Wakili  wurin aiki ba gaskiya ba ne. Majiyar ta bayyanawa jaridar Daily Nigerian cewar duk da bukatar  cire kwamishinan yan sanda da gwamnan jihar Kano  yayi, shelkwatar ‘yan sanda jihar Kano ta ce babu wani dalilin…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO