Category Archives: Trending

Akwai bukatar mayar da hankali kan sintirin jami’an tsaro a manyan titina-Abdurrahman Dikko

Daya daga cikin Dattijan Naheriya Malam Abdurrahman Umar Dikko ya ce, amfani da manyan bindigu da ‘yan ta’adda ke yi wajen aikata ta’asa a kan manyan titunan jihohin Arewacin Najeriya abu ne mai matukar tada hankali tare da yin sanadiyyar rasa rayukan mutane da dama. Malam Abdurrahman Umar Dikko, ya bayyana hakan ta cikin shirin…

Read more

Zamfara:Gwamnatin tarayya ta ja hankalin sarakunan gargajiya da al’ummar hana yan ta’ada mafaka

Gwamnatin tarayya ta gargadin masu rike da sarautar gargajiya a jihar Zamfara da sauran al’ummar jihar da kada su bawa ‘yan ta’addar yankin mafaka, kasancewar hakan zai kawo koma baya ga aikin jami’an tsaro na dakile ayyukan su a jihar. Ministan tsaron kasar nan Mansur Dan-Ali ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO