Mahaifiyar Siasia ta shaki iskar ‘yanci

Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta tabbatar da kubutar da mahaifiyar tsohon mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Samson Siasia Misis Beauty Ogere Siasia. Masu garkuwa …

Zanga-zanga a lardin Papua ta lalata gine-gine da dama

 ‘Yan sanda a kasar Indonesiya, sun ce, masu zanga-zanga a lardin Papua da ke kasar, sun lalata gine-gine da safiyar yau litinin. Zanga-zangar da aka fara tun a watan Agustan da …

Antoni janar da wasu manyan gwamnati sun tafi Kasar Burtaniya don bude shari’ar kamfanin p&ID

Attorney Janar na kasa kuma Ministan shari’a Abubakar Malami da sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Muhammed Adamu da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele, sun tafi kasar Burtaniya …

Abuja:Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da sacewa yin garkuwa da wata mata

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta tabbatar da sacewa tare da yin garkuwa da wata mata mai shekaru ashirin da hudu mai suna Aisha Umar Ardo. Hakan na kunshe ne …

Afrika ta Kudu:Gwamnatin tarayya zata cigaba da dawo da yan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ce a gobe Talata za ta ci gaba da aikin dawo da al’ummar kasar nan mazauna kasar Afurka ta kudu wadanda kashe-kashen kin jinin baki da ke gudana …

Gwamnan Katsina ya jagoranci tawagar haduwa da takwarorinsu na Kasar Nijar

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya jagoranci wata tawagar Gwamnoni don haduwa da takwarorin su na kasar jamhuriyar Niger a a garin Maradi a wani mataki na yunkurin dakile ayyukan …

Hukumar kula da da’ar ma’aikata zata fara tantance kadarorin gwamnan jihar Oyo

Hukumar kula da da’ar ma’aikata (CCB), ta ce, za ta fara bibiya tare da tantance kadarorin da gwamnan jihar Oyo, Seyi makinde ya gabatar gareta, domin tabbatar da gaskiyar ikirarin sa, …

Share
Share
Language »