Category Archives: News Headlines

Hukumar jin dadin alhazai ta yiwa maniyyata hajjin bana na Kaduna 2,200 gwajin daukar bayanai

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kaduna ta yiwa maniyyata aikin hajjin bana 2,200 gwajin daukar bayanai ta hanyar dangwalen yatsa domin gudanar da aikin hajjin na bana. Jami’in hulda da jama’a na hukumar Yunusa Abdullahi ne ya sanar da hakan ga manema labarai lokacin da yake bayar da bayanan halin da hukumar ke ciki jiya…

Read more

Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice

Zamu dauki mataki akan jami’anmu dake hada kai da ‘yan siyasa -Hukumar kula da shige da fice Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa, Muhammad Babandede ya ce hukumar su a shirye take domin daukar tsatsauran mataki akan duk wani jami’in ta da ta kama da laifin kulla alaka da wani dan’…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO