Category: Labarai

NAHCON: ta yi jigilar maniyatan aikin hajji dubu sittin da biyar a bana

Kimanin ‘yan Najeriya maniyata aikin hajjin bana dubu sittin dabiyar ne hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON tayi jigilar su zuwa kasar mai tsariki.   Wani babban jami’I a hukumar ta NAHCON Dr, Aliyu Tanko ne ya shedawa manema labarai a birnin Makkah cewa tuni hukumar ta kammala shirye-shirye don saukakawa maniyata aikin hajji don […]

Gwamnatin Kaduna za ta daukaka kara kan hukuncin El Zazzaki

Gwamnatin jihar Kaduna ta kudiri aniyar daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake jihar ta yanke na barin shugaban mabiya darikar shi’a Ibrahim El-zazzaki da mai dakin sa Zeenatu zuwa kasar India don neman magani.   Wanda ya shigar d akarar Mr Dari Bayero ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Kaduna, […]

Hukumomi kasar Saudiyya sun bijiro da hanyoyin jifan shaidan

Hukumomin kasar Saudiyya sun bijiro da wani sabon tsari na amfani da na’ura yayin jifan shaidan a garin Muna a ranar Arfa, da nufin tabbatar da kiyaye cunkoso a aikin hajjin bana. Wakilin hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON Tanko Aliyu ne ya shaidawa manema labarai hakan jiya lahadi a garin Muna yayin duba yadda […]

NAHCON: mutane 5 sun rasa rayukansu a aikin hajjin bana

Hukumar dake kula da aikin hajjin ta kasa NAHCON Ta tabbatar da mutuwar ‘yan Najeriya 5 a kasa mai tsarki a yayin aikin hajjin bana   Shugaban ayarin likitoci a kasa mai tsariki Dr, Ibrahim Kana ne ya bayyana hakan cikin sanarwar da ya fitar a birnin Madina cewar hukumar aikin hajji ta kasa ta […]