Category Archives: Politics

Kungiyar Hand in Hand ta bukaci kungiyoyin goyon bayan shugaba Buhari su ci gaba da yada ayyukan sa

Kungiyar Hand in Hand Buhari Orgnization ta bukaci daukacin kungiyoyin da ke goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari su himmatu wajen yada irin ayyukan Alherin da Shugaban kasar ke gudanarwa a Najeriya domin ciyar da kasar gaba. Jami’in shiyya na kungiyar Ahaji Ibrahim Usman ne ya yi wannan kira a yau Alhamis ya yin taron…

Read more

Yan takarar shugaban kasar Najeriya za su tafka muhawara ranar 19 Janairun badi

Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da suka tsaya karkashin inuwar jam’iyyu daban-daban za su gudanar da mahawara. Haka zalika kungiyar ta kuma ware ranar 14 ga watan Disambar bana a matsayin ranar da mataimakan ‘yan…

Read more

Shugaba Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki, inda aka mayar da su ma’aikatun gwamnatin tarayya daban-daban. Shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, Mrs Winifred Oyo-Ita ce ta bayyana hakan, a wata sanarwa da ta fitar yau a Abuja. Sanarwar ta ruwaito cewa daga cikin manyan ma’aikatan da aka sauyawa wuraren…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO