Category: Siyasa

Shugaba Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sauyawa wasu manyan sakatarori hudu wuraren aiki, inda aka mayar da su ma’aikatun gwamnatin tarayya daban-daban. Shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, Mrs Winifred Oyo-Ita ce ta bayyana hakan, a wata sanarwa da ta fitar yau a Abuja. Sanarwar ta ruwaito cewa daga cikin manyan ma’aikatan da aka sauyawa wuraren […]

Shugaba Buhari ya dakatar da ‘yan sanda daga gayyatar Sanata Ademola

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sufeto Janar na ‘yan sanda Ibrahim Idris da ya janye gayyatar da ya yiwa dan takarar gwamnan jihar Osun a karkashin jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke game da zargin sa da satar jarabawa. Wata majiya ta shaidawa manema labarai cewa, shugaba Buhari ya shaidawa sufeton ‘yan sandan cewa da […]

Rashin lafiya ta hana Sanata Dino Melaye halartar zaman kotu

Sanata mai wakiltar yammacin Kogi Dino Melaye bai halacci zaman kotu ba a yau. Sanata Dino Melaye dai yana fuskantar tuhuma ne sakamakon mallakar bindigu ba bisa kaida ba amma duk da haka lauyoyin dino Melaye sunce bashi da lafiya. Amma wasu mutane biyu da ake zargi tare da Dino Melaye Kabir Saidu wanda aka […]