Category Archives: Sports News

Kwamitin tsara sabon kundin tsarin mulki zai fara aiki domin gudanar da zaben shugabannin hukumar Kwallon Kwando

Shugaban hukumar kwallon Kwando ta Najeriya Engr Musa Kida, ya ce nan ba da dadewa ba, kwamitin tsara sabon kundin tsarin mulki zai fara aiki domin gudanar da zaben shugabanni kamar yadda hukumar kwallon kwando ta duniya FIBA ta bukata. Shugaban hukumar ta NBBF ya bayyana hakan ne yayin wani taron masu ruwa da tsaki…

Read more

Gwamnatin Najeriya ta zabi Gbenga Elegbeleye a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a winter Olympics

Gwamnatin Najeriya ta zabe tsohon Babban Daraktan kwamitin wasanni na kasa Gbenga Elegbeleye, a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a gasar winter Olympics da za’a gudanar a Pyeong Chang na kasar Koriya ta Kudu, wanda za’ a fara ranar 9 zuwa 28 ga watan Fabrairu mai ka mawa. shugaban kwamitin Olympics na kasa, Habu Gumel…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO