Category: Labaran Wasanni

Babu rikicin shugabanci a hukumar NBBF-Solomon Dalung

Ministan matasa da wasanni Barista Solomon Dalung ya shaidawa hukumar kwallon Kwando ta duniya FIBA cewa babu wani rikicin shugabanci a hukumar kwallon Kwando ta kasar nan NBBF. Barista Solomon Dalung ya bayyana hakan ne yayin da ya ke karbar bakuncin kwamitin hukumar kwallon Kwando ta Duniya FIBA wadanda suka kawo ziyara kasar nan. A […]

Hukumar NFF ta shirya wa kungiyar Super Eagles wasannin sada zumunci

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta shirya wa kungiyar Super Eagles wasannin sada zumunci guda hudu, don karawa ‘yan wasan karsashin tunkarar gasar cin kofin Duniya ta badi da za ta gudana a kasar Rasha. Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Amaju Pinnick ne ya tabbatar da hakan a jiya a filin wasa na […]

za’a fara gasar share fagen gasar firimiya ta badi yau a Kano

A yau ne za’a fara gasar kungiyoyi Shida anan Kano domin share fagen fara gasar firimiyar ta shekarar badi. Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ce za ta fara wasa da kungiyar Enyimba da misalin karfe daya na rana a filin wasa na Sani Abacha da ke kofar Mata. Haka zalika Akwa united za ta […]

Kano Pillars ta yi nasarar lashe kofin Sharu Ahlan

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar lashe kofin Sharu Ahlan Pre-season tournament wanda aka gudanar a nan Kano bayan da ta doke takwararta ta Akwa united da ci 3 – 0. Da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan kammala gasar, mai horas da ‘yan wasan Kano Pillars Ibrahim Musa Jugunu, […]