Nassarawa:mutane takwas sun rasa rayukansu a hatsarin da ya afku a Akwanga

Hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa (FRSC), ta ce, ya zuwa yanzu, adadin wadanda suka rasa rayukansu, sakamakon wani hatsarin mota da ya abku a Akwanga da ke jihar Nassarawa sun …

Burkina Faso:Akalla mata yan Najeriya sama da dubu goma ake rasa su a karuwanci

Jakadiyar Najeriya a kasar Burkina Faso, Ambasada Ramatu Ahmed, ta ce, akalla ‘yan matan kasar nan sama da dubu goma ne aka tursasu yin karuwanci a kasar ta Burkina Faso. Hajiya …

Rundunar sojan kasar nan ta dakile mayakan boko haram

Rundunar sojin kasar nan ta dakile wani hari da mayakan Boko Haram su ka kai a Jami’ar Maiduguri a daren jiya Lahadi. Wata majiya ta shaidawa manema labarai cewa, an yi …

Ansace gangar mai miliyan 22 a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki ya kuma yi kira ga …

Kotun Sojin Kamaru ta yanke wa jagoran ‘yan awaren kasar hukuncin daurin rai da rai

Kotun Soji a kasar Kamaru ta yanke wa jagoran ‘yan awaren kasar da wasu mukarrabansa hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin ta’addanci da kuma raba kan al’ummar kasar. …

Cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici- Hassan Kukah

Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Mathew Hassan Kukah, ya ce, cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici tsakanin al’ummar kasar nan. Rabaran Mathew Hassan ya …

An sake nada Abba Kyari matsayin shugaban ma’akatan fadar gwamnati

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Abba Kyari a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa. Haka zalika Muhammadu Buhari ya kuma amincewa Boss Mustapha, ya ci gaba da kasancewa a …

JAMB yayi zargi kan zanga zangar adawa da ayyukan hukumar

Shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB Farfesa Is-haq Oloyede yayi zargin daukar nauyin zanga-zangar adawa da ayyukan da hukumar ke aiwatarwa. Is-haq Oloyede ya bayyana hakan ne …

Hukumar LRCN ta kalubalanci jami’o’i kan su mayar da dakunan karatu na zamani

Hukumar rijistar dakunan karatu ta kasa LRCN, ta kalubalanci jami’o’in Najeriya da su mayar da hankali wajen  mayar da dakunan karatu na zamani ta hanyar amfani da kwamfuta domin bunkasawa tare …

Borno:kimanin mutane 30 ne suka mutu a wani hari da aka kai yankin Konduga

Wasu hare-haren Bam wanda ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai su, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a yankin Konduga da ke jihar Borno. Shugaban sashen gudanar da …

Share
Share
Language »