Marigayi Sani Abacha ya cika shekaru 21 da rasuwa

A yau Asabar 8 ga Yunin 2019 ne marigayi tsohon shugaban Najeriya na mulkin Soja marigayi Janar Sani Abacha ya cika shekaru 21 da rasuwa. An dai haifi marigayi Janar Sani …

A ranar 20 ga watan Maris din shekara ta 1991 shaharran mawakin nan Marigayi Micheal Jackson ya rataba hannu kan yarjejeniyar yin kundin wakoki guda 6 da kamfanin kayayyakin wutar lantarki …

A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2014 ne Ban KI-Moon da John Kerry suka isa birnin Cairo don tattauna yadda za’a kawo karshen rikicin isra’ila da Hamas

A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2014 ne babban Sakatare na Majalisar dinkin Duniya Ban KI-Moon tare da Sakataren harkokin cikin gida na Amurka John Kerry su ka isa birnin …

A ranar 4 ga watan Yulin shekarar 1970 ne gwamnatin Jihar gabashin kasar nan ta wancan loaci ta sanar da karbe ikon jan ragamar Makarantun shiyyar don tabbatar da daidaito cikin …

A ranar 2 ga watan Yulin shekarar 2007 ne mataimakin shugaban kasa a wancan lokaci Goodluck Jonathan ya kaddamar da kwamitin zaman lafiya a garin Fatakwal, wanda aikinsa shi ne tabbatar …

A ranar 26 ga watan Yunin shekarar 2006 ne jami’an tsaro suka sake kama mai gabatar da shirin Siyasa na gidan Talabijin din AIT Gbenga Aruleba, kan zargin yada kalaman tunzura …

A ranar 25 ga watan Yunin shekarar 1966 ne aka nada Sarkin Kano marigayi Alhaji Ado Bayero a matsayin Uban Jami’ar kasar nan ta Nsukka da ke Jihar Enugu.

A ranar 12 ga watan Yunin shekarar hukumar zabe ta kasa ta gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin Alhaji Bashir Usman Tofa na Jam’iyyar NRC, da kuma marigayi MKO Abiola na …

A ranar 22 ga watan Mayun 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi

A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi, inda Najeriya da kuma kasashen Chadi da Kamaru …

A ranar 8 ga watan Mayun shekarar 1945 nahiyar Turai da Amurka da Canada suka yi bikin samun galaba a yakin Duniya na biyu da suka da jagoran Jamus Adolf Hitler.

Share
Share
Language »