Category Archives: History Trivia

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

AD INJECTION TEST ADVERT 728×90 Ad Injection www.advancedhtml.co.uk A ranar 10 ga watan Afrilun Runudanar ‘yan-sandan kasar nan ta ce wata Amarya mai suna Wasila Tasi’u mai shekaru 13 da aka yi wa auren dole ta hallaka angonta Umaru Sani mai shekaru 35, da abokansa uku ta hanyar zuba musu guba a cikin abinci a…

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 9 ga watan Afrilun shekarar  1999 masu tsaron lafiyar shugaban kasar Nijar Ibrahim Bare Mai-Nasara, suka harbe shi har lahira a filin jirgin sama da ke Niamey.…

Read more

  A rana irin ta yau ce a shekarar 2011 hukumar zabe ta kasa INEC ta dage zaben ‘yan majalisun tarayya zuwa ranar 4 ga watan Aprilu sakamakon cewa kayayyakin zabe basu isa rumfunar zabe akan lokaci ba.  …

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 28 ga watan Maris din shekarar 1963 ne Sarkin Kano na goma sha daya a Daular Fulani marigayi Alhaji Sir Muhammadu Sunusi na daya ya yi hijira zuwa garin Azare da ke Jihar Bauchi.…

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A rana mai kamar ta yau ce ta shekarar 2013 hukumomi a Jihar Cross Rver su ka sanar da cewa mutum ne kacal suka tsira da rayukansu lokacin da wani Jirgin Ruwa mai dauke da fasinjoji 100 ya lume a garin Calabar.…

Read more

A ranar 19 ga watan Maris shekarar 2007 ne shugaba Umar Hassan Al-Bashir ya musanta zargin cin zarafin bil’adama

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 19 ga watan Maris din shekarar 2007 ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya musanta zargin cewa cin zarafin bil’adama bayan da kasar Amurka ta yi zargin cewa an hallaka akalla mutane 200  garin Dafur na kasar ta Sudan.…

Read more

A ranar 16 ga watan Maris din shekarar 2007 ne masu satar mutane suka sako wani dan kasar Faransa da suka sace shi Gerard Laporal

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 16 ga watan Maris din shekarar 2007 ne aka sako wani dan kasar Faransa mai suna Gerard Laporal wanda masu satar mutane suna garkuwa da su suka sace shi sama da wata guda a garin Fatakwal da ke jihar Rivers.…

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 21 ga watan Fabarairun shekarar 2005 ne dandazon mutane sama da 500 a birnin Cairo suka gudanar da wata zanga-zangar nuna kin amincewa da yunkurin Tazarcen shugaban Egypt Hosni Mubarak, tare kuma da kokarin da ya ke na sanya dansa Gamal ya gaje shi a mulkin kasar ta Egypt.…

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A rana irin ta yau ce dubban mutane suka gudanar da tattaki a kasar Faransa, domin nuna rashin jin dadinsu kan dokar da gwamnatin kasar ta kaddamar da ke haramtawa Musulmi sanya Hajabi da sauran alamun da ke nuna addini a makrantun kasar.…

Read more

Warning: sizeof(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 824

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /srv/disk3/2109445/www/freedomradionig.com/default/wp-content/plugins/ad-injection/ad-injection.php on line 831

A ranar 25 ga Janairun 1971 Janar Idi Dada Amin ya jagoranci juyin mulkin da ya hambarar da shugaban kasar Uganda na wancan lokacin Apollo Milton Obote, lokacin da shugaba Obote ke ziyarar aiki a kasar Singapore.…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO