‘yan Najeriya baza su shiga sabuwar shekara da wahalar man fetur ba-Maikanti Baru

Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPC Maikanti Baru ya tabbatar wa al’ ummar Najeriya cewa ba za su shiga sabuwar shekarar 2018 ana wahalar man fetur ba. Maikanti Baru ya bayyana …

Hukumar kula da kididdigar ma’adinai ta bukaci a binciki kamfanin NNPC

Hukumar kula da kididdigar ma’adinai ta Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki kamfanin mai na NNPC kan yadda ya yi da sama da Dala biliyan goma sha shida da …

kotu ta daure babban sakatare shekaru 7 a gidan yari

Wata babbar kotun jihar Katsina ta yankewa tsohon babban sakatare a ofishin mataimakin gwamnan jihar Sule Yusuf Saulawa hukuncin daurin shekaru bakwai, ba tare da zabin tara ba, sakamakon samun sa …

yan Najeriya 6,672 sun dawo gida daga libiya a cikin wannan shekara

Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce kawo yanzu yan Najeriya 6,672 ne suka dawo gida dan radin kansu daga libiya tun daga watan janairun farkon wannan shekara zuwa …

karin kudaden ganin likita da na sayan kati ya faru ne sakamakon matsalar tattalin arziki-AKTH

Hukumomin Asibitin koyarwa na Aminu Kano, da ke nan Kano AKTH sun bayyana  cewar karin kudaden ganin likita da da kuma karin kudin sayen kati da aka samu a asibitin ya …

Hukumar NBC ta gargadin kafafen yada labarai kan yada kalaman batanci

A yayinda babban zaben shekarar 2019 ke cigaba da kusantowa, hukumar lura da kafafen yada labarai ta Najeriya NBC ta gargadin kafafen yada labaran kasar da su nesanta kawunan su wajen …

Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane hudu yayin wani yunkurin tserewa da wasu fursunoni su ka yi a gidan yarin Ikot Ekpene da ke jihar …

Wakilan Kamfanin samar da man fetur da hukumar DPR suna ci-gaba da ziyarar bazata don bankado masu boye mai

Wakilai daga Kamfanin samar da man fetur na Najeriya da kuma hukumar kula da albarkatun man fetur DPR karkashin jagoranci shugaban Kamfanin Maikanti Baru sun ci gaba da kai ziyarar bazata …

Hukumar EFCC ta damke tsohon shugaban hukumar ilimin bai daya ta kasa

Hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ce ta damke tsohon shugaban hukumar ilimin bai daya na kasa Malam Sulaiman Dikko bisa zargin sa da …

Mutane hudu sun rasa rayukansu a yunkurin tserewa daga fursun a Ikot Ekpene a jihar Akwai Ibom

Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta ce mutane hudu ne suka rasa rayukan-su yayin wani yunkurin tserewa da wasu fursunoni su ka yi a gidan yarin Ikot Ekpene da …

Share
Share
Language »