Shugaba Buhari ya bukaci kasashen Duniya su tallafawa Najeriya kan sauyin yanayi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga kasashen Duniya da su tallafawa Najeriya a kokarin da ta ke na fuskantar kalubalen da ke tattare cikin sauyin yanayi. Shugaban na wannan …

za’a yiwa yan gudun hijira dake zaune a sansanoni katin shaida

Akalla yan gudun hijira dake zaune a sansanonin gudun hijira sakamakon ayyukan yan tada kayar baya na Boko haram dubu 10 ne za’a yiwa katin shaida don inganta harkokin tsaro a …

Alkalai sun zamo wadanda aka fi zargi da cin hanci da rashawa-Ibrahim Auta

Tsohon babban Jojin babbar kotun tarayya dake Abuja Mai Shari’a Ibrahim Auta, ya bayyana cewa bangaren shari’a musamman Alkalai sun zamo wadanda aka fi zargi da cin hanci da rashawa a …

Motoci 24 sun kone sakamakon bindiga da tankar mai ta yi a gadar Festac

Akalla motoci 24 ne suka kone da tsakar ranar larabar nan sakamakon bindiga da wata tanka cike da mai ta yi bayan da ta fado daga kan gadar Festac dake karamar …

Hukumar JAMB ta ce ta saka fiye da Biliyan 7 a asusun gwamnati a shekarar 2016

Hukumar shirya jarabawar makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta ce ta saka kimanin naira Biliyan 7 da miliyan dari takwas, a asusun gwamnatin tarayya a shekara 2016, a kudaden da …

Share
Share
Language »