Hukumar NFF ta shirya wa kungiyar Super Eagles wasannin sada zumunci

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta shirya wa kungiyar Super Eagles wasannin sada zumunci guda hudu, don karawa ‘yan wasan karsashin tunkarar gasar cin kofin Duniya ta badi da za …

Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta amince da shirya taron jin ra’ayin jama’a a

Kungiyar Gwamnonin ta kasa tare da hadin gwiwar Shugabbannin majalisun Dokokin Jihohi sun amince da shirya taron jin ra’ayin jama’a a kokarin da ake na aiwatar da gyare-gyare a wasu sassa …

A ranar 20 ga watan Disamba shekarar 2011 ne, wasu ‘Yan-bindiga suka kashe mutane biyar a garin Kagoro

A ranar 20 ga watan Disamba shekara 2011, wasu ‘Yan-bindiga suka kashe mutane biyar a garin Kagoro da ke jihar Kaduna tare da lalata gidaje da dama a yankin.

Majalisar Dattawan Najeriya ta kalubalanci Kemi Adeosun

Majalisar Dattawa ta kalubalanci ministar kudi Kemi Adeosun game da bukatar gwamnatin tarayya na neman lallai sai an sahalewa kunshin kasafin kudin shekara mai zuwa a watan Janairu, yayin da a …

Share
Share
Language »