Gwamnatin Najeriya ta zabi Gbenga Elegbeleye a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a winter Olympics

Gwamnatin Najeriya ta zabe tsohon Babban Daraktan kwamitin wasanni na kasa Gbenga Elegbeleye, a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a gasar winter Olympics da za’a gudanar a Pyeong Chang na kasar …

kasashe Afrika 16 na fama da karancin abinci-Majalisar dinkin duniya

Hukumar samar da abinci da kayayykin noma na majalisar Dinkin Duniya ta ce kasashe goma sha shida na fama da karancin abinci a fadin duniya, ciki har kasashen Afrika. Hukumar ta …

Kamfanin NNPC ya karbi kudin tallafin Mai kusan Tiriliyan 5 daga 2006 zuwa 2015

Kamfanin Mai na kasa NNPC ya shaidawa majalisar Dattijai cewa ya karbi kudi kusan Naira Tiriliyan 5 a matsayin kudin tallafin Mai daga shekarar 2006 zuwa shekarar 2015. Babban Jami’in kudi …

Yawan jam’iyyun a Najeriya ka iya janyo matsaloli yayin zabe-INEC

Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce yawan jam’iyyun siyasa a kasar zai iya haddasa matsaloli da dama ga babban zaben kasa da za a yi a shekarar badi. Babban mai baiwa …

Sarkin Kano ya dakatar da mai Unguwar Badawa

Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya dakatar da mai Unguwar Badawa bakin Kwangiri daga aikinsa na mai Unguwa, a sakamakon goyon bayan dansa Hamza babaye wajen aikata ta’addancin …

Gwamnatin tarayya da wasu kasashen Afrika 22 sun dauke gabarar habbaka sufurin jiragen sama

Gwamnatin tarayya tare da wasu gwamnatocin kasashen Afirka 22 sun dauki gabarar samar da wata doka da zata taimaka wajen harkokin inganta sufurin jiragen sama, duk da nufin samar da yanayin …

Hukumar habaka harkokin kimiyya ta kasa ta ce akwai yiwuwar matsalar kutse a wannan shekara

Hukumar habaka harkokin kimiyya da fasaha ta kasa NITDA ta bukaci hukumomi da ma’aikatun gwamnati, hadi da bangarori masu zaman kan su do su yi taka tsan-tsan game da matsalar masu …

Tsohon Gwamnan Sokoto Attahiru Bafarawa ya zargi yan siyasa da hannu wajen kashe-kashen makiyaya

Tsohon Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa yan siyasa ne ke da hannu wajen kashe-kashen da ake samu a fadin kasar nan wadanda ake danganta su da …

Sanata Rabi’u Kwankwaso ya dage ziyararsa zuwa Kano

Tsohon Gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya dage ziyarar da yayi shirin kawo wa nan Kano. Da ya ke jawabi tsohon Sakataren gwamnatin jihar Kano Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi, …

Rundunar ‘Yan sanda ta kubutar da ‘Yan Afrika ta Kudu biyu da aka sace su a Kaduna

Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta ce ta kubutar da wasu ‘Yan kasar Afrika ta Kudu biyu da aka sace su a wani wurin aikin hakar ma’adinai cikin kauyen Maidaro a jihar …

Share
Share
Language »