Majlisar zartaswa ta amince da fitar da fiye da naira biliyan dari don gudanar da gyaran wasu tituna

Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da za su gudanar da gyaran …

Gwamnonin kasar nan sun yi ganawar sirri a daren jiya a Abuja

Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin tsaro da ke addabar kasa …

Kotu ta mallakawa gwamnatin tarayya wani fili mallakar tsohuwar ministar man fetur

Wata babbar kotun tarayya da ke Lagos ta ba da umarnin mallakawa gwamnatin tarayya wani fili da ke unguwar Lekki a jihar Lagos, mallakin tsohuwar ministar man fetur Diezani Allison Madueke …

gwamnonin najeriya sun yi wata ganawa a abuja kan mafi karancin albashi

Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin tsaro da ke addabar kasa …

Majalisar zartaswa ta amince da fitar da biliyan 192 da miliyan dari 900 don biyan ‘yan kwangilar da za su yi gyaran tituna

Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da za su gudanar da gyaran …

Hukumar JAMB ta ce kaso ashirin da biyar cikin dari ne suka samu nassara a jarabawarsu

Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai da suka rubuta jarabawar UTME …

Shugaba Buhari ya bukaci zaman lafiya a jihar Filato

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya.   Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da shugabannin kabilu …

Dantakarar gwamnan Ekiti ya shigar da kara Kayode Fayemi gaban kotu

Dantakarar gwamnan jihar Ekiti a jam’iyya APC Segun Oni ya shigar da wata kara gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja inda yake kalubalantar tsayar da Kayode Fayemi a matsayin dan …

Tsohon gwamna Kano Rabiu Kwankwaso ya kai wa gwamnan jihar Ekiti ziyara

Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai wa gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ziyarar bangirma, inda ya bukaci da a gudanar da zabe na gaskiya da adalci a zaben …

Shugaba Buhari ya bada umarnin sauya mafi yawan jami’an yan sanda Zamfara aiki

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin da a yiwa mafi yawa daga cikin jami’an yan sandan jihar Zamfara sauyin wuraren aiki a wani bangare na magance ayyukan yan ta’adda da …

Share
Share
Language »