Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta ce ba gaskiya bane cewar fursunoni sun fasa gidan yari a Minna

Hukumar kula da gidajen yari ta kasa, ta ce; ba gaskiya bane cewa fursunoni sun fasa gidan yarin garin Minna a makwan jiya.   A cewar hukumar, lamarin da ya faru …

Jam’iyyar PDP ta ce munafinci ne ayyana ranar goma sha biya a ga watan Yuni a matsayin ranar demokradiya

Jam’iyyar PDP ta ce munafunci ne kawai ya sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ayyana ranar goma sha biyu ga watan Yuni a matsayin ranar dimukuradiya.   Ta kuma ce karrama …

Hatsaniya ta barke a majalisar dattawa

Hatsaniya ta barke a majalisar dattawa a jiya biyo bayan gabatar da sakamakon rahoton kwamitin kula da hukumar zabe ta kasa INEC kan tantance mutanen da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya …

Share
Share
Language »