Hukumar JAMB ta ce kaso ashirin da biyar cikin dari ne suka samu nassara a jarabawarsu

Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai da suka rubuta jarabawar UTME …

Shugaba Buhari ya bukaci zaman lafiya a jihar Filato

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya.   Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da shugabannin kabilu …

Share
Share
Language »