An dage taron majalisar zartaswa sakamakon yakin neman zabe

Rahotanni sun bayyana cewa ba’a gudanar da taron majalisar zartaswa ba, wanda aka saba gudanarwa a duk ranar Laraba Sakamakon kamfen da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya je jihar Ebonyi da …

Kotun daukaka kara da ke ta yi watsi da bukatar Onnoghen na hana kotun da’ar ma’aikata ci gaba da tuhumarsa

Kotun daukaka kara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da bukatar dakataccen babban jojin Najeriya Mai shari’a Walter Samuel Onnoghen na cewa ta hana kotun da’ar ma’aikata ci …

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yankin arewa maso gabas

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yanin Arewa maso gabashin Najeriya. Shirin da aka kaddamar din dai zai fara ne daga shekarar bana zuwa 2021 zai kuma …

Hukumar JAMB: Dalibai 869,709 ne suka yi rijista don jarabawar watan Maris

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da Sakandire ta kasa (JAMB) ta ce dalibai dubu dari takwas da sittin da tara da dari bakwai da tara ne suka yi rajista domin …

Najeriya ta motsa a matakin na 148 zuwa na 104 kan ayyukan cin hanci da rashawa a duniya

Kasar nan ta motsa gaba daga mataki na dari da arba’in da takwas zuwa na dari da arba’in da hudu a rahoton da kungiya mai rajin yaki da cin hanci da …

Kungiyar lauyoyin reshen jihar Kano ta nesanta kanta daga rufe kotuna na kwanaki 2

Kungiyar lauyoyi reshen jihar Kano NBA ta nesanta kanta daga rufe kotunan na kwanaki biyu da za’a fara daga yau Talata, don yin biyayya ga umarnin uwar kungiyar ta kasa,a wani …

Kungiyar malaman jami’oi na tantama sahihanci yaye daliban jami’ar Obafemi Awolawo

Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa na tantama kan sahihancin jarabawoyin da kuma yaye dalibai da jami’ar Obafemi Awolawo ta yi a yayin da kungiyar ke tsaka da yajin aiki. Shugaban kungiyar …

Gwamnatin tarayya ta karbo basuka na fiye da naira Tiriliyan guda a shekaru 8

Gwamnatin tarayya ta ce ta samu nasarar karbo basuka na fiye da Naira Tiriliyan guda cikin shekaru 8, ta hannun  hukumar dake kula da kadarorin gwamnati. Ministar Kudi Hajiya Zainab Shamsuna …

Kungiyar lauyoyi ta shirya gudanar da taron gaggawa kan dakatar da babban jojin kasar nan

Kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta shirya gudanar da taron gaggawa da majalisar zartarwar kungiyar kan dakatar da babban joji na kasa Walter Onnoghen. Wannan bayanin na kunshe cikin sanarwar da …

Wasu yan bindiga dadi sun kai hari Dandalin shakatawa a jihar Zamfara

A shekaran jiya da daddare ne Wasu ‘yan bindiga suka kai hari dandalin shakatawa a cikin Karamar hukumar Birinin Magaji dake cikin jihar Zamfara,yayin da suka sace mutane 7. A cewar  …

Share
Share
Language »