Ana gudanar da zaben cike gurbi a jihar Adamawa

A yayin da aka fara gudanar da zaben cike gurbi a jihar Adamawa a yau, matainakin babban sifeton yan sandan kasar nan daga shiyya ta uku AIG Haruna Huzi Mrshalia ne …

Kamfanin NNPC ya rufe karbar masu neman aiki a hukumar a jiya

Kamfanin mai na kasa NNPC ya rufe karbar rajistar masu neman aiki a hukumar a jiya Laraba tare da fara tantance wadanda suka fi cancanta. Hakan na kunshe ne cikin wata …

Sanata Ahmad Lawan ya musanta zargin jagorantar gyara ga kundin tsarin mulkin kasa

  ‘Yan majalisar dattawa da ke goyon bayan shugaban masu rinjaye na majalisar Sanata Ahmed Lawan sun musanta cewa, Sanata Ahmed Lawan idan ya samu nasarar zama shugaban majalisar zai jagoranci …

Nassarawa:An sace tare da garkuwa da mai dakin shugaban kungiyar ‘yan jaridu

‘Yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da mai dakin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Nassarawa Suleiman Abubakar, Yahanasu Abubakar.   Suleiman Abubakar ya shaidawa manema labarai …

Gamayyar Jam’iyyun ashirin sun ki amincewa da nasarar gwamnan jihar Sokoto

Gamayyar jam’iyyun adawa guda ashirin da takwas sun ki amincewa da nasarar da gwamnan jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya samu na zarcewa a karo na biyu a yayin zaben …

An sako makaranci Alkur’anin nan Sheikh Ahmad Suleiman

An sako fitaccen makarancin Alkur’anin nan Sheikh Ahmad Suleiman, wanda wasu ‘yan bindiga su ka sace shi da abokan tafiyar sa a kwanakin baya.   A yayin zantawa da gidan rediyo …

INEC:za ta yi jinkirin baiwa wanda ya samu nasarar zaben gwamnan jihar Zamfara

Hukumar zabe ta kasa (INEC), ta ce za ta yi jinkirin baiwa wanda ya samu nasara a zaben gwamnan jihar Zamfara da aka kammala a baya-bayan nan, takardar shaidar lashe zabe. …

Diyar ga mataimakin shugaban kungiyar editoci ta kasa ta shake iskar ‘yanci

Hajiya Habiba Abdulsalam wacce ‘ya ce ga mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa Malam Suleman  Uba-Gaya wacce aka sace a kwanakin baya anan Kano, ta shaki iskar ‘yanci, kuma tuni aka …

Boko haram:sun kai hari kauyukan da kan iyakan jihohin Adamawa da Borno a jiya

Dagacin Duhu na jihar Adamwa Mohammed Sanusi ya ce mayakan  kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyukan da ke kan iyakokin jihohin Adamawa da Borno da ya hada da Michika da …

Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da jimawa ba zata dawo da batun Najeriya air

Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta dawo kan batun kafa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasa wato Nigeria Air.   Karamin ministan sifirin jiragen sama na …

Share
Share
Language »