Month: April 2019

Shugaba Buhari ya kaddamar da sabbin jiragen shalkwabta guda 2

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar nan ke yi a wannan lokaci, yana haifar da ‘Da’ mai ido. Shugaba Buhari ya ce sojoji ba ko shakka cikin shekara hudu da suka gabata, sojojin kasar nan suna aiki tukuru domin dakile matsalolin tsaro a Najeriya. Shugaban kasar wanda mataimakin […]

CBN: zai janye kudaden da suka lalace daga hannu jama’a

Babban bankin kasa CBN ya ce zai janye kudade da su ka lalace daga hannun jama’a, wadanda yawansu ya kai kusan naira tiriliyan takwas. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mataimakin gwamnan babban bankin kasa CBN Folashodun Shonubi da kuma daraktar kudi na babban bankin Mrs Priscilla Eleje. Sanawar […]

Citad tayi bikin ranar fasahar sadarwa ta zamina ta mata yau

Cibiyar dake kula da fasahar sadarwa ta zamani da cigaban al’umma  wato Citad tayi kita ga mata dasu kara jajircewa akan  ilimi fasahar zani wanda zai taimaka musu wajan dogaro da kansu. Cibiyar tayi kiran ne a yayin bikin ranar ‘ya’ya  mata na kimiyar  fasahar sadarwa ta zamani wanda majalisar dinkin duniya ta ware a […]

Najeriya na bukatar kasar Saudiya ta sa hannu wajen bunkasa harkokin mai

Kasar Saudi Arebiya na shirye-shiryen gina matatar mai a kasar nan. Ministan makamashi da albarkatun kasa na kasar ta Saudi arebiya, Khalid Al Falih ne ya bayyana haka, yayin ganawa da karamin ministan man fetur na kasar nan, Ibe Kachikwu, a Riyadh babban birnin kasar ta Saudiya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da […]