Day: May 6, 2019

Yadda kayan tarihin Kano ke neman dusashewa

Shekaru masu yawa baya, Allah ya albarkaci garin Kano da gine-gine da kayan tarihi da galibi mutane daga sassan duniya daban-dabam ke zuwa don buda ido. Sai dai wadannan kayan tarihi na neman dusashe saboda ta’adar rashin tattala kayan tarihi da gine-gine. Umar Idris Shuaibu yayi duba kan wannan matsala ta rashin adana kayan tarihi, […]

Majalisar dokokin Kano zata kirkiro sababbin sarakunan gargajiya

Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci kwamitin ta da ke kula da kananan hukumomi da sarautun gargajiya da ya dauko dokar sarautar gargajiya ta jihar ta Kano domin nazarin kan yiwuwar kafa sabbin sarakunan yanka masu daraja ta daya a jihar. Hakan ya biyo bayan karanta wata wasika da wani ofishin lauya mai suna Ibrahim […]