Day: May 8, 2019

Kungiyar dalibai NAKSS ta nada sabbin shugabanni

Sabon shugaban kungiyar dalibai ‘yan asalin jihar Kano NAKSS reshen jami’ar Bayero a nan Kano Kwamred Musa Usman Sani, ya jaddada kudurin sa na kawo karshen matsalolin da suka dabai-baye harkokin dalibai. Kwamred Musa Usman Sani ya bayyana hakan ne jim kadan bayan rantsar da sabbin shugabannin kungiyar ta dalibai ‘yan asalin jihar Kano NAKSS. […]

Majalisar dokokin jihar Kano ta yadda da kara sarakunan yanka guda hudu

Majalisar dokokin jihar Kano ta sahale ga gyaran dokar masarautu ta jihar Kano wadda ta amince da kafa sabbin Sarakunan yanka masu daraja ta daya a jihar ta Kano guda hudu. Hakan ya biyo bayan amincewa da sakamakon rahoton da shugaban masu rinjaye na majalisar Baffa Babba Dan-Agundi ya karanta. Bayan daukar tsawon lokaci ‘ya’yan […]

Gwamnatin Jigawa ta rage wa ma’aikata lokacin aiki

Gwamnatin jihar Jigawa ta rage wa ma’aikatan jihar lokacin aiki na awanni 2 a yayin watan azumin Ramadana mai girma na wannan shekara ta 2019. Mai Magana da yawun ofishin shugaban ma’aikata na  jihar ta Jigawa Alhaji Isma’il Ibrahim  ya bayyana hakan a birnin Dutse a jiya Talata 7 ga watan Mayu ta cikin wata […]

Shugaba Buhari ba zan baiwa ‘yan Najeriya kunya ba

Shugaban kasa Muhamamdu Buhari ya ce yana sane da nauyin da ke wuyan sa yana mai yin alkawarin cewa ba zai baiwa ‘yan Najeriya kunya ba, wajen ganin ya tabbatar da kowanne dan kasar nan  ya sami kyakyawar rayuwa. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne a masalacin fadar gwamnati dake Abuja  yayin da ake gabatar […]