Day: May 16, 2019

Majalisar zartarwa ta amince da kashe biliyan 27 a ayyukan raya kasa

  Majalisa zartaswa  ta amince da fitar da Naira Billiyan 27 don sayan buhu-hunan Gero da kayayaykin wuta lantarki da kuma gyara wasu daga cikin Titunan Birnin tarayya Abuja. Ministan Noma da albarkatun kasa Audu Ogbeh ne ya bayyana haka, a zaman majalisar na jiya, wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta. Audu Ogbeh  ya […]

Gwannatin tarayya ta gargadi Atiku

Gwamnatin tarayya ta gargadi tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP da su daina kada gangar yaki. Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed ne ya yi wannan gargadin yayin zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa a Abuja. A cewar sa tsarin adawa irin ta jam’iyyar […]