Day: May 18, 2019

Citad ta wayar da kan matasa kan yadda za su sami cigaba a rayuwar su

Tsohon shugaban hukumar kula da ‘yancin dan Adam ta kasa Farfesa Muhammad Tabi’u ya shawarci matasa dasu maida hankali wajen rungumar tsarin da zai kaisu ga cimma manufofin sun a ci gaban rayuwa. Farfesa Muhammad Tabu’u na sashen shari’ar musulunci dake jami’ar Bayero anan Kano ya bayyana hakan ne yayin taron dake nusar da matasa […]

PDP ta yi korafi kan mai Shari’a Zainab Bulkachuwa

Jam’iyyar PDP da dan takararta ta shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar sun shaidawa kotun saurarar korafin zaben shugaban kasa cewa, ‘Da’ ga shugabar kotun daukaka kara Zainab Bulkachuwa, Aliyu Haidar Abubakar, ya ta ya shugaban kasa Muhammadu Buhari yakin neman zabe a yayin zaben shugaban kasa da ya gabata. A cewar jam’iyyar ta PDP Aliyu […]

NLC da wasu kungiyoyi sun shawarci gwamnati kan kudaden Paris Club

Kungiyar kwadago ta kasa NLC da wasu kungiyoyin kishin al’umma sun shawarci gwamnatin tarayya da ta jinkirta batun bai wa jihohi Kason karshe na kudaden Paris Club har zuwa bayan rantsar da sabuwar gwamnati a ranar ashirin da tara ga watan da muke ciki na Mayu. Shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC Ayuba Wabba ne […]