Day: May 20, 2019

An nada kyaftin Rabi’u Yadudu shugaban hukumar FAAN

Wata sanarwa  Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya nada Kyaftin Rabiu Hamisu Yadudu a matsayin shugaban hukumar kula da filayen jiragena sama ta kasa,FAAN. da mukaddashin darakta mai kula da harkokin yada labarai da kuma hulda jama’a a ma’aikatar sufuri ta kasa, Mista James Odaudu ya fitar yau a Abuja ta bayyana nadin sabon shugaban hukumar. […]

Yemi Osibanjo ya jagoranci taron majalisar zartaswa yau

Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zartaswa a fadar shugabacin kasa ta Villa da ke Abuja. An dai fara gudanar da taron ne da misalin karfe goma na safiyar yau, inda aka bude shi da taken Najeriya. Bayan nan ne kuma ministan albarkatun ruwa Sulaiman Adamu ya gabatar da addu’a a […]

Shugaban kasa Muhammadu Bahari ya shirya buda baki a Saudiyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gudanar da taron buda baki a jiya lahadi a birnin Makka tare da gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari da kuma Sarkin Maradun Garba Tambari. Babban Mataimakin shugaban kasa kan harkokin yada labarai Malam Garba shehu ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar jiya Lahadi a babban […]