Day: May 21, 2019

EFCC na bincikar Rochas Okorocha da wasu Kusoshin Gwamnati

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tana binciken gwamnan jihar Imo mai barin gado Rochas Okorocha da kuma wasu manya kusoshin gwamnatin Najeriya bisa zargin su da almundahana da dukiyoyin al’umma. Shugaban hukumar ta EFCC Ibrahim Magu ne ya bayyana haka, cikin wata tattaunawa da ya yi da manema labarai […]