Day: May 22, 2019

An yi jana’idar mutagen da ‘yan bindi suka kashe a Katsina

Da karfe 11 na safiyar wannan rana ta Laraba ne aka yi jama’izar mutane 18 da ‘yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina bayan da aka yi musu sallah a fadar sarkin Katsina. Babban limamin Katsina, Alhaji Mustapha Ahmed ne ya jagoranci sallar da aka yiwa wadanda ‘yan ta’addan suka kashe […]

Fitacciyar ‘yar jarida Zainab Umar Ubale ta rasu

Fitacciyar ‘yar jaridar nan da ke gidan rediyon Rahama a nan Kano, Hajiya Zainab Umar Ubale ta rasu a da safiyar yau Laraba 22 ga watan Mayu 2019. Marigayiya Zainab Umar Ubale ta rasu ne a dalilin haihuwa. An kuma gudanar da jana’izar ta a unguwar Shagari Quaters da ke nan birnin Kano da misalin […]

Gwamayar kungiyoyin kula da filayen jiragen sama su fara yajin aiki

Gamayar Kungiyoyin kula da jiragen sama ta kasa sun tsunduma yajin aiki a yau, sakamakon shagulatin bangaro da ma’aikatar kula da jiragen sama ta yi kan bukatun su na gyara tare da inganta harkokinsu. Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da gammayar kunyoyin jami’anta suka rattabawa hanun don tsunduma yajin aiki a birnin tarraya Abuja  […]