Month: June 2019

Nafi so na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya

Na fiso na fito a matsayin fitsararriya a film -Maryam Yahaya Fitacciyar jarumar wasan hausarnan Maryam Yahaya ta bayyana cewa fison ta taka rawa a film a matsayin fitsararriya, Maryam Yahaya ta bayyana hakanne acikin tattaunawarta da shirin Taurarunmu na tashar Freedom Radio a daren jiya Alhamis, sai dai tace a zahiri ita ba fitsararriyar […]

KARANCIN MANIYYATA AIKIN HAJI DAGA NAJERIYA

Tun daga shekarar 2017 ne adadin maniyyata aikin haji ya ke raguwa a Najeriya, wannan kuwa za a iya cewa ya samo asali ne sakamakon tashin gwauron zabin da kujerun aikin haji su ka yi. Wanda hakan ya biyo bayan dagawar farashin dalar Amuruka a kan naira har sau dari uku da biyar (N305) a […]

Ofishin Akanta na Najeriya ya kalu balancida maganar wasu jaridu

Ofishin akanta Janar na Najeriya ya musanta rahotannin da wasu jaridun kasar  suka yada cewa Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce, tattalin arzikin Najeriya  na daf da shiga halin tagayyara. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai Magana da yawun ofishin akanta Janar na kasa, Henshaw […]

Gwanatin Najeriya ta kafa kwamitin da zai kula da hannayen jari

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da kwamitin gudanarwar Hukumar kula da kasuwar hannayen jari ta kasa a jiya Litinin. Babban sakatare a ma’aikatar kudi Alhaji Mahmud Isa Dutse ne ya kaddamar da kwamitin gudnarwar mai kunshe da mutum tara yana kuma karkashin jagorancin Mr Olufemi Lijadu. Kaddamar da kwamitin gudanarwar na zuwa ne shekaru hudu bayan […]