Day: June 18, 2019

History of Dr. Mamman Shata Katsina in Hausa

Yau shekara 20 da rasuwar Mamman Shata -Tarihin Rayuwarsa

An haifi marigayi Dr. Mamman Shata a shekarar 1923 a Jihar Katsina a  garin Musawa yayi kaura zuwa garin kano ya kuma rasu a ranar 18 Yunin Shekarar 1999 an binne shi a garin Daura kamar yadda yabar wasiya Yana da wakoki wanda har ya zuwa yanzu ba’asan adadinsu ba dan shi kansa da aka […]

Gwamnan jihar Ondo ya kori kwamishinonin 3 a gwamnatinsa

Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya sanar da cewar ya kori kwamishinonin 3 dake kunshin gwamnatin sa yayin da nada wasu mutum 5 a matsayin sababbin kwamishinoni. Wannan na kunshe cikin sanarwar da sakataren yada labarai ga gwamnan Mr Olusegun Ajiboye ya fitar a birnin Akure. Sanarwar ta sanar da sunayen sababbin kwamishinonin da gwamnan […]