Day: June 26, 2019

KARANCIN MANIYYATA AIKIN HAJI DAGA NAJERIYA

Tun daga shekarar 2017 ne adadin maniyyata aikin haji ya ke raguwa a Najeriya, wannan kuwa za a iya cewa ya samo asali ne sakamakon tashin gwauron zabin da kujerun aikin haji su ka yi. Wanda hakan ya biyo bayan dagawar farashin dalar Amuruka a kan naira har sau dari uku da biyar (N305) a […]

Ofishin Akanta na Najeriya ya kalu balancida maganar wasu jaridu

Ofishin akanta Janar na Najeriya ya musanta rahotannin da wasu jaridun kasar  suka yada cewa Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce, tattalin arzikin Najeriya  na daf da shiga halin tagayyara. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai Magana da yawun ofishin akanta Janar na kasa, Henshaw […]