Day: July 1, 2019

EFCC:ta ja hankalin Bukola Saraki da ya san yarda zai kare kansa

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta shawarci tsohon shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da cewa, gara  ya je ya san yadda zai kare kansa gaban kotu, maimakon ci gaba da bata sunan mai rikon mukamin shugaban Hukumar Ibrahim Magu.   A cewar Hukumar ta EFCC, ci gaba da bata […]