Day: July 2, 2019

NLC:sunyi barazanar tsunduma yajin aikin gama gari

Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sun yi barazanar sake tsunduma yajin aikin gama gari matukar aka ci gaba da samun tsaiko wajen aiwatar da shirin mafi karancin albashi na naira dubu talatin ga ma’aikatan kasar nan.   Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Mr. Anchaver Simon da kuma […]