Day: July 4, 2019

Lagos:mutane da dama sun rasa rayukansu a wata gobara

Ana zaton mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobara da ta tashi a wata tashar mota da ke Unguwar Ijegun a Lagos da safiyar yau Alhamis.   Rahotanni sun ce ana zargin batagari ne da ke fasa bututun mai su ka yi sanadiyar tashin gobarar, bayan da daya daga cikin tankokin da su […]

Shugaba Buhari ya amince da shawarwarin kwamitin yarjejeniyar kasuwanci

Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin shugaban kasa ya ba shi dangane da shirin yarjejeniyar kasuwanci ba tare da shinge ba a nahiyar Afirka. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu, ya shaida cewa shugaba Buhari zai sanya hannu kan mataki na farko na […]