Day: July 7, 2019

Gwamnatin jihar Bauchi ta bankado ma’aikatan bogi

Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya ce binciken da aka gudanar a ma’ikatu da hukumomin gwamnati ya tabbatar da samu ma’akatan bogi  a ma’aikatun da hukumomin gwamnatin jihar ta Bauchi. Da yake zantawa da manema labarai jin kadab bayan karbar bayanai daga dukkani ma’aikatun gwamnati da ke jihar, Gwamna Bala Muhammad ya ce mafiya […]

PDP ta bukaci a sauke hafsodhin tsaron Najeriya bisa gazawar su

Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sallami manyan hafsoshin tsaron kasar nan sakamakon gazawar su wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma. A cewar jam’iyyar dabara ta kare ga manyan hafsoshin tsaron a don haka babu dalilin da za su c gaba da kasancewa a wannan mukami. Mai Magana da yawun jam’iyyar […]