Day: July 9, 2019

An dage yanke hukunci a shari’ar takardun makarantar Shugaba Buhari

Kotun daukaka kara shiyyar Abuja ta jinkirta yanke hukunci game da shari’ar da ake na zargin shugaban kasa Muhammadu Buhari da rashin mallakar takardun makaranta.   Kotun mai kunshe da alkalai uku karkashin jagorancin mai shari’a Atinuke Akomolafe-Wilson, bayan sauraran lauyoyin bangarorin biyu, ta ce, za ta sanar da su ranar da za a yanke […]

CBN:kiwon Kaji na kawo gudunmuwar tattalin arziki

Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo.   A cewar bankin na CBN hada-hadar noman kajin ya kai naira tiriliyan daya da Biliyan dari shida.   Gwamnan babban bankin na CBN Godwin Emefiele ne ya bayyana […]