Day: July 11, 2019

Kotu ta bukaci hukumar hana fasakwauri biyan diyar naira biliyan 90

Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta zartas da hukuncin hukumar hana-fasakwauri ta kasa ta biya kudin diyya naira biliyan biyar da rabi ga wani kamfani Maggpiy da aka kwacewa shinkafa kwantena 90 ba bisa ka’ida ba. Hukuncin Kotun na jiya laraba ya zo ne bayan da kamfanin ya shigar da karar cewa jami’an Custom […]

Kamfanin TCN ya ce wasu kwantenoninsa guda biyu sun yi batan dabo

Kamfanin tunkudo wutar lantarki na kasa TCN ya ce wasu kwantenoninsa guda biyu da ke dauke da kayayyakin lantarkin sun yi batan dabo a wasu tashoshin jiragen ruwan kasar nan. Manajan darakta kamfanin na TCN Usman Gur Muhammad ne ya bayyana hakan a jiya Laraba yayin zantawa da manema labarai a Abuja, yana mai cewar […]

Kungiyar MURIC ta ayyana gobe juma’a matsayin ranar makoki

Kungiyar da ke rajin kare martabar addinin Islama wato Muslim Rights Concern da akewa lakabi da (MURIC), ta ayyana gobe juma’a, a matsayin ranar zaman makoki don ta ya dalibai musulmi da ke fuskantar cin zarafi a makarantu daban-daban da ke kudu maso yammacin kasar nan alhini, sakamakon dakile musu ‘yancin sanya Hijabi a makaranta. […]

An gargadi maniyyata da su guji guzurin da kasar Saudiya ta haramta

Gwamnatin tarayya ta gargadi maniyyatan kasar nan da su guji yin guzurin duk wani abu da mahukuntan kasar saudiya suka haramta shigo da shi kasar su.   Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun Hukumar kula da al’ummar kasar nan mazauna ketare Abdurrahman Balogun.   Sanarwar […]

An gargadi maniyyata guzurin ababan da aka hana a kasar Saudiya

  Gwamnatin tarayya ta gargadi maniyyatan kasar nan da su guji yin guzurin duk wani abu da mahukuntan kasar saudiya suka haramta shigo da shi kasar su.   Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun Hukumar kula da al’ummar kasar nan mazauna ketare Abdurrahman Balogun.   […]