Babbar daraktar hukumar bada lamuni ta duniya ta ajiye aiki

Babbar daraktan hukumar bada lamuni ta duniya IMF Ms Christine Lagarde ta ajiye aiki.   Wannan na kunshe cikin sanarwar da Ms Lagarde din ta bayar  a shafin internet na hukumar …

Kungiyar likitoci ta bukaci a mayar da inshorar lafiya ta zama tilas ga yan Najeriya

Kungiyar likitoci ta Najeriya ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya maida shirin Inshorar lafiya ya zama tilas ga ‘yan Najeriya. Shugaban kungiyar ta kasa Francis Faduyile ya bayyana hakan …

A na sa ran majalisar dattijai zata tantance babban mai rikon mukamin jojin Najeriya

Ana kyautata zaton cewa a yau ne ake saran cewa majalisar datijjai zata tatance mai rikon mukamin babban jojin Najeriya Maishari’a Tanko Muhammad wanda a makon jiya ne fadar shugaban kasa …

Yan fashin teku sun sace tare da garkuwa da masu fiton teku yan Turkiya

‘Yan fashin teku sun sace tare da yin garkuwa da wasu masu fiton teku ‘yan asalin kasar Turkiya a gabar ruwar kasar nan. Kamfanin fiton tekun Kadioglu Denizcilik da ke kasar …

Hukumar EFCC ta ce zata yi aiki da hukumar NYSC wajen dakile ayyukan bata gari

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), ta ce, za ta rika aiki tare da hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC) wajen dakile ayyukan batagari. Hukumar …

Cibiyar nazarin harkokin tsaro za ta koyar da matasa sabbin dabarun tsaro

Cibiyar nazari kan harkokin tsaro mai zaman kanta da ke cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha a nan Kano, ta ce za ta bullo da sabbin dabaru wajen dake matsalolin …

An bukaci makiyaya da ke zaune a kudancin Najeriya su koma Arewa

Kungiyar dattawar arewa ta Northern Elders Forum da takwararta ta, gamayyar kungiyoyin kishin al’umma ta arewacin kasar nan, sun bukaci Fulani makiyaya da ke da zama a kudancin kasar nan, da …

Cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici- Hassan Kukah

Shugaban Cocin Katolika shiyyar Sokoto Mathew Hassan Kukah, ya ce, cin zarafin Fulani makiyaya babu abinda zai janyo sai kara rura wutar rikici tsakanin al’ummar kasar nan. Rabaran Mathew Hassan ya …

Wajibi ne a fadada nasarar da aka samu a yaki da ‘yan ta’adda- shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wajibi ne a fadada nasarar da aka samu wajen yaki da ‘yan ta’adda a yankin arewa maso gabashin Najeriya zuwa sauran sassan kasar. Muhammadu Buhari …

Share
Share
Language »