Shugaba Buhari ya ce ‘yan Najeriya su yi watsi da kiran dattawan Arewa kan dawowar Fulani

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da kiran da kungiyar dattawan arewa ta yi al’ummar Fulani mazauna kudancin kasar nan na su bar yankin …

Hukumar lafiya ta bayyana yaduwar cutar Ebola a jamhuriyar Congo

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), ta bayyana yaduwar cutar Ebola a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo a matsayin abin damuwa ga kasashen duniya. Shugaban hukumar Tedros Adhanom Gebreyesus, ya ce, lokaci yayi da …

Majalisar dattawa ta amince da babban jojin Najeriya shari’a Ibrahim Tanko Muhammad

Majalisar dattawa ta amince da mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammed ya zama cikakken babban jojin Najeriya. A ranar Alhamis da ta gabata ne dai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa da …

EFCC ta mika wa gidan rediyo muryar Najeriya kadarar da ta kwace

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC), ta mikawa gidan rediyon muryar Najeriya (VON), kadarar da ta kwace daga hannun tsohon babban hafsan tsaron kasar nan marigayi Air Chief …

Share
Share
Language »