Shalkwatar tsaro zata bayyana bincike badalakar tserewa da kudade naira miliyan 400

Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce, za ta bayyana wa al’ummar kasar nan sakamakon binciken da za ta gudanar game da badakalar tserewa da kudade da suka kai naira miliyan dari …

Niger:yan bindinga sun sace wasu yan kasuwa 18 a garin Pandogari

‘Yan bindiga sun sace wasu ‘yan kasuwa guda goma sha takwas wadanda su ka bar garin Pandogari a kan hanyar su ta zuwa Bassa da ke yankin karamara hukumar Rafi a …

WHO:Najeriya na daf da fita daga jeren kasashen masu cutar shan-inna

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce nan ba da jimawa ba za ta ayyana Najeriya a matsayin kasar da babu cutar shan-inna wato Polio. Wannan na kunshe ne cikin wata …

Rundunar sojan Najeriya ta harbe yan bindiga 78 a watan jiya

Dakarun Sojin Najeriya na rundunar Operaion Hadarin Daji sun sanar da cewa sun samu nasarar harbe ‘yan bindiga 78 tsakanin watan jiya zuwa na Yulin nan da mu ke ciki. Haka …

Share
Share
Language »