Month: August 2019

Bauren kano-Horas da matasa sana’o’i zai rage aikata laifuuka

Bauran Kano Hakimin Rogo Alhaji Muhammad Maharaz,ya ce bunkasa matasa tare da Samar musu aiyyuka yi musamman ma na hannu a sana’o’i daban -daban da suka kware ko koya musu zai taimaka matuka don kaucewa aikata munanan laifuka a hannu daya kuma tare da kawar da zaman kashe wando gare su kasancewar su kashin bayan […]

Ansace gangar mai miliyan 22 a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki ya kuma yi kira ga masu ruwa da tsaki da su tabbata sun yi duk me yiwuwa wajen ganin an dakile matsalar satar danyen mai a kasar nan. Godwin […]

Rundunar ‘yan sanda zata aika jirage yankunan da ake rikici

Sufeto Janar na ‘yan sandan Nageriya Muhammad Adamu, ya ba da umarnin turawa da jirage masu saukar ungulu na rundunar a sassan kasar baki daya domin dakile matsalolin tsaro. Rahotanni sun ce, jiragen na shalkwabta zasu gudanar da aiki a sassan kudu maso yammaci da kuma arewa maso yammacin kasar . Hakan na  kunshe ne […]

Jam’iyar APC ta kammala gabatar da shedunta kan zabe gwamna na jihar Kano

Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a yau Juma’a. Yayin zaman kotun na yau dai, lauyoyin gwamman na Kano sun gabatar da daraktan yakin neman zaben gwamna Ganduje, Alhaji Nasiru Aliko Koki, a matsayin shaidar su […]