Kamfanin NNPC ya ce ba shi da wani shirin gudanar da ritaya ga ma’aikatansa

Kamfanin mai na kasa (NNPC), ya ce ba ya da wani shiri na gudanar da ritaya  ga ma’aikatan sa.

 

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun kamfanin Ndu Ughamadu.

 

Sanarwar ta ce shugaban kamfanin na (NNPC) Maikanti Baru ne ya bayyana haka yayin wani taro jiya a Abuja.

 

Maikanti Baru ta cikin sanarwar dai ya bukaci ma’aikatan da su kwantar da hankulansu su ci gaba da aikinsu kamar yadda suka saba a ko da yaushe.

 

 

Ya ce ritaya da kamfanin yayi ga wasu daga cikin jami’an sa a baya-bayan nan, yana alaka ne da rashin kula da aiki

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO