Majalisar zartaswa ta amince da fitar da naira miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan biyu da miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi da ke nan Kano.

Ministan samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola ne ya bayyana haka ga manema labarai bayan kammala taron majalisar zartaswa ta kasa jiya a Abuja.

A cewar sa, majalisar ta kuma amince da fitar da naira biliyan ashirin da uku da miliyan dari takwas don aikin titin New Bussa zuwa Kaiyaa da ya hada jihohin Niger da Kwara.  

Haka kuma ministan ya ce majalisar ta amince da tsarin gudanar da kula da gidaje na kasa

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO