INEC: ta fara baiwa yan zabukan shugaban kasa da yan majalisu takardar samun nasara

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Hukumar zabe mai zaman kata ta kasa INEC a halin yanzu na baiwa ‘yan takarar da suka ci nasara a babban zaben shugaban kasa da aka yi a ranar Asabar  23 ga watan jiya takardar samun nasara.

Shugaban hukumar zabe farfesa Mahamud Yakubu ne yake mikawa ‘yan takarar da suka sami nasara a yanzun nan a babban birnin tarayya Abuja.

A dai ranar 23 ga watan jiya ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki na wannan shekarar.

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO