CP Wakili ya kama bata gari 200 yau a Kano

Rundunar’yan sanda ta jihar Kano ta ce za ta cigaba da tsaftace jihar Kano ta hanyar cigaba da kame masu hannu wajen aikata sha da sayar da miyagun kwayoyi.

Kakakn rundunar a nan Kano DSP Abdullahi Haruna ne ya bayyana hakan a yau, yayin tattaunawar sa da wakiliyar mu Aisha Shehu Kabara.

Ya ce rundunar ta kame masu laifin ne a sumamen da ta Kai sassa daban-daban na jihar Kano.

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO