0 Comments

Na taba yin soyayya da Maryam Yahaya a baya –Mai Shadda

Fitaccen mai shirya wasan kwaikwayon nan Abubakar Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa sun taba yin soyayya da jarumar wasan kwaikwayonnan Maryam Yahaya Mai Shadda ya bayyana hakanne a yayin wata ganawarsa da Freedom Radio sai dai yace a yanzu babu soyayya a tsakaninsu sai dai suna cigaba da yin zumunci na wa da kuma kanwa, sannan shi a yanzu ma dab yake da angwancewa kamar yadda ya shaida mana.

Share
Share
Language »