TSOHON MINISTAN LAFIYA MR BABATUNDE OSOTIMEHIN YA RASU

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Labarin da muke samu yanzu na cewar tsohon ministan lafiya Mr Babatunde Osotimehin ya mutu a can birnin New York na kasar Amurka.

Mr Osotimehin wanda shi ne babban daraktan asusun kidaya na majalisar dinkin duniya ya rasu ne a safiyar yau Litinin.

Wasu majiyoyi dake kusa da iyalan sa sun ce tsohon ministan mai shekaru 68 ya taba rike mukamin shugaban Kwalejin aikin likitanci ta jami’ar Birnin Badin.

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO